Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta have. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira)
Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,
Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.
Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia
Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.
A aplicación oficial de noticias BBC Hausa de ZenoMedia ofrece os últimos programas e noticias. Podes escoitar os programas de radio usando o reprodutor de audio gratuíto ou mediante a opción de acceso telefónico (aplicaranse cargos xeográficos estándar desde teléfonos fixos e móbiles. Consulta co teu provedor os custos exactos antes de chamar).
- Le as últimas noticias
- Escoita os teus programas de radio favoritos de balde co reprodutor de audio ou usando o servizo de acceso telefónico de tarifa estándar
Podes escoitar as últimas edicións de:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Se escolle recibir notificacións push, ZenoMedia almacenará un identificador único relacionado co seu dispositivo e os seus datos de localización en nome da BBC para proporcionarlle o servizo, permitir que a publicidade se publique dentro da aplicación [e para procesar pagamentos] .
Non se procesa ningún outro dato persoal relacionado con vostede (como un nome de usuario ou enderezo de correo electrónico). Esta información só se procesará de acordo coa política de privacidade de ZenoMedia
As notificacións poden incluír alertas, sons e insignias de iconas. Estes pódense reconfigurar en Configuración (notificacións). Os detalles dos datos que recolle esta aplicación, incluído o identificador único relacionado co dispositivo e os datos de situación, tamén se atopan en Configuración
Última actualización
21 de feb. de 2024