English Hausa Kamus Pro

Wannan manhaja ce mai ɗauke da ma'anar kusan kowace kalma ta turanci zuwa Hausa.

Manhajar tana aiki ne offline ba tare da internet ba.

Manhajar tana ɗauke da 'instance search/auto-suggestion (wato idan ka rubuta harafi ɗaya zuwa uku anan take zaka samu dukkanin kalmomin da suka fara da waɗannan haruffan).

Wannan manhaja tana ɗauke da darussan kimiyya (geology, physics, geography, biology, anatomy, medical, chemistry) tare da ma'anar su da Hausa. Kuma na tabbata wannan manhaja ita ce kawai manhajar English Hausa dictionary mai ɗauke da darussan kimiyya a wannan store.

Kowace kalma tana ɗauke da "parts of speech" da kuma haruffan furuci (wato IPA alphabets).

Kalmomin turanci suna da ma'anoni mabanbanta kuma ana amfani dasu a yanayi daban daban. Don haka sanin ma'anar kalma kawai bazai sa mutum ya iya yin magana da turanci ba har sai ya san yanda ake amfani da ita a cikin jimla; a saboda haka ne yasa kusan kowace kalma muna sanya ta a cikin jimla tare da fassara ta da Hausa domin mutane susan yanda ake amfani da ita.

Mun fara wallafa wannan kamus ne a shafin yanar gizo na www.kamus.com.ng to amma daga bisani sai na yanke shawarar samar da manhajar shi ta Android mai aiki offline ba tare da Internet ba.
Read more
Collapse
Loading...

What's New

Number of supported devices increased
Read more
Collapse

Additional Information

Eligible for Family Library
Eligible if bought after 7/2/2016. Learn More
Updated
February 11, 2019
Size
4.1M
Installs
0+
Current Version
1.5
Requires Android
4.0 and up
Content Rating
Everyone
Permissions
Offered By
Shamsuddeen Zakariya
Developer
Zaria, Kaduna State Nigeria
©2019 GoogleSite Terms of ServicePrivacyDevelopersArtistsAbout Google|Location: United StatesLanguage: English (United States)
By purchasing this item, you are transacting with Google Payments and agreeing to the Google Payments Terms of Service and Privacy Notice.