Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan Anwendung Mai Suna Asalin Maulidi-Scheich Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Scheich Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da will App din don sauraron wannan wa'azin. Akwai Bonustracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar Datenverbindung kafin suyi spielen.
Haka zalika will App na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan anwendung din kada ku manta ku rubuta "bewertung" sannana kuyi "bewertung" din anwendung din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku Duba Kundin Apps Dina Anan Playstore Don Samun Wasu Apps Din Masu Ilmintarwa Da Fadakarwa, Ku Rubuta ZaidHBB Ein Geschäft Sai Kuyi Suche Don Ganin Kundin.
Nagode
Aktualisiert am
02.02.2024