Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan εφαρμογή mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana will Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar σύνδεση δεδομένων kafin suyi παίζει.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "κριτική" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB ένα κατάστημα sai kuyi αναζήτηση don ganin kundin.
Nagode
Ενημερώθηκε στις
2 Φεβ 2024