Koyon Sallah A Saukake

Contiene anuncios
4.9
11 opiniones
5 K+
Descargas
Calificación del contenido
Para mayores de 3 años
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla

Acerca de esta app

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (as), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s). A cikin wantan Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
Una aplicación cikin wantan din mun kawo bayanin yadda ake sallar aya da kuma falalar sallar jama'i muna fatan ya amfani al'umma musamman yara da matasa.
Har ila yau a cikin wantan manhajar (aplicación) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.


Muna fatan wantan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓi wantan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.
Actualización
4 nov 2023

Seguridad de los datos

El primer paso de la seguridad es comprender cómo los desarrolladores recopilan y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de datos pueden variar en función del uso de la app, la región y la edad. El desarrollador proporcionó esta información y podría actualizarla con el tiempo.
No se comparten datos con terceros
Más información sobre cómo los desarrolladores declaran el uso compartido
Es posible que esta app recopile estos tipos de datos
Ubicación, Información personal y 12 más
Los datos no están encriptados
No se pueden borrar los datos

Calificaciones y opiniones

4.9
11 opiniones