![](https://play-lh.googleusercontent.com/a-/ALV-UjV2zvvXRtd9XOslgg-XEC_2XBxF9xj-WE-ys5Vl6_KBLDsfGg=s32)
Salif Alassane
- Signaler un avis inapproprié
Salam, maganar gaskia in kunaso manhajar nan ta karbu da wuri kuma mutane su sanshi sai kun rika sakin sabbin finafinai akai-aki musamman wanda aka jima ana jira kamar su bahubali, fashin magarkama, botoromi 3...wannan zaisa mutane dole su nemi sanin manhajar da iya aiki da ita. Sannan gaskiya ace sai mutum ya kalli talla sau 28 (15mns) ba tareda yankewa ba sannan zai samu ticket daya yayi yawa gaskiya. Ba wai datar bane matsala, zaman jiran ne zaiyi yawa sosai. Ya kamata a duba a maidoshi 15.
3 personnes ont trouvé cet avis utile
Mungode sosai da wannan shawara taka, kuma zamu so ka ci gaba da aiko mana da shawarwari da zasu bamu damar inganta wannan manhaja. Amma dalilin da ya sa bamu karo fina-finai dayawa ba shine bamaso mu tara fina-finai yayin da jama'a basu samu cikakkiyar gamsuwa da manhajar ba, shiyasa a wannan taki muke ta ji daga bakin masoya muna gyararraki.