Koyon Sallah A Saukake

Contient des annonces
4,9
11 avis
5 k+
Téléchargements
Classification du contenu
3 ans et plus
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran

À propos de l'application

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a salƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s). Si vous voulez Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
Une application cikin wannan din mun kawo bayanin yadda ake sallar aya da kuma falalar sallar jama'i muna fatan ya amfani al'umma musamman yara da matasa.
Har ila yau a cikin wannan manhajar (application) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.


Muna fatan wannan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓi wannan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.
Date de mise à jour
4 nov. 2023

Sécurité des données

La sécurité, c'est d'abord comprendre comment les développeurs collectent et partagent vos données. Les pratiques concernant leur confidentialité et leur protection peuvent varier selon votre utilisation, votre région et votre âge. Le développeur a fourni ces informations et peut les modifier ultérieurement.
Aucune donnée partagée avec des tiers
En savoir plus sur la manière dont les développeurs déclarent le partage
Cette appli peut recueillir ces types de données
Position, Informations personnelles et 12 autres
Les données ne sont pas chiffrées
Impossible de supprimer les données

Notes et avis

4,9
11 avis
Issa Moussa
11 janvier 2024
alhammdulillah rabil alamina
2 personnes ont trouvé cet avis utile
Ce contenu vous a-t-il été utile ?