Koyon Sallah A Saukake

Contiene annunci
4,9
11 recensioni
5000+
Download
Classificazione dei contenuti
3 anni
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot

Informazioni su questa app

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s) . A cikinwann Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
A cikinwann app din mun kawo bayanin yadda ake sallar aya da kuma falalar sallar jama'i muna fatan ya amfani al'umma musamman yara da matasa.
Har ila yau a cikinwann manhajar (applicazione) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.


Muna fatanwann ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓiwann ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.
Ultimo aggiornamento
4 nov 2023

Sicurezza dei dati

Alla base della sicurezza c'è la comprensione di come gli sviluppatori raccolgono e condividono i tuoi dati. Le misure di protezione della privacy e della sicurezza dei dati potrebbero variare in base all'utilizzo, all'regione e all'età. Lo sviluppatore ha fornito queste informazioni e potrebbe aggiornarle nel tempo.
Nessun dato condiviso con terze parti
Scopri di più sulla modalità di condivisione dei dati dichiarata dagli sviluppatori
L'app potrebbe raccogliere questi tipi di dati
Posizione, Informazioni personali e altri 12 tipi di dati
I dati non vengono criptati
I dati non possono essere eliminati

Valutazioni e recensioni

4,9
11 recensioni