ワナン・マンハジャール・マイ・スナ・コヨン・サラ・ア・サウオンアオンエ・ビサ・コヤルワル・アルルバイティ(A.S)、マンハジャ・セ・ダ・タ・イー・オンオオオオアリン・カウォ・バヤナン・ダ・スカ・シャフィ・フクンセ・フクンチェン・サラー。トゥン・ダガ・マタキン・ファルコ・ワンダ・ヤ・カマタ・ドゥク・ワニ・ムスルミ・ヤ・サンス・ムサンマン・ワンダ・ヤケ・アイカタ・イバダ・ビサ・コヤルワール・アルルバイティ(アス)。キキン・ワンナン・マンハジャール・ムン・イ・バヤニン・マ・アナール・タカリフィ・ダ・ムカラフィ、タオアラディ・ダ・クマ・ムジタヒディ・ワンダ・アケ・タオアリディ・ダ・シ・ダ・クマ・シャルアン・ムジタヒディ。
チキン・ワナン・アプリは、ディン・ムン・カウォ・バヤニン・ヤッダ・アケ・サラ・アヤ・ダ・クマ・ファララル・サラ・ジャマイ・ムナ・ファタン・ヤ・アンファニ・アル・ウンマ・ムサマン・ヤラ・ダ・マタサです。
Har ila yau a cikin wannan manhajar (application) za a samu badanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Salah da kuma yadda ake salatul-aya.
Muna fatan wannan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.
Muna rokon Allah ya karɓi wannan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sacamako。