Koyon Sallah A Saukake

Zawiera reklamy
4,9
11 opinii
5 tys.+
Pobrane
Ocena treści
Sklasyfikowane od 3 lat
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu

Informacje o aplikacji

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s) . A cikin wantan Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
Cikin wantan aplikacja din mun kawo bayanin yadda ake sallar aya da kuma falalar sallar jama'i muna fatan ya amfani al'umma musamman yara da matasa.
Har ila yau a cikin wantan manhajar (aplikacja) za samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.


Muna fatan wantan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓi wantan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.
Ostatnia aktualizacja
4 lis 2023

Bezpieczeństwo danych

Podstawą bezpieczeństwa jest wiedza o tym, jak deweloperzy zbierają i udostępniają Twoje dane. Sposoby zapewniania prywatności i bezpieczeństwa danych mogą się różnić w zależności od użycia aplikacji, regionu i wieku użytkownika. Te informacje podał deweloper i z czasem może je aktualizować.
Żadne dane nie są udostępniane innym firmom
Dowiedz się więcej o deklarowaniu udostępniania danych przez deweloperów
Ta aplikacja może zbierać te rodzaje danych
Lokalizacja, Dane osobowe i inne typy danych (12)
Dane nie są zaszyfrowane
Nie można usunąć danych

Oceny i recenzje

4,9
11 opinii