Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

4,7
1,12 t anmeldelser
100 t+
Downloads
Indholdsklassificering
Alle
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

Om denne app

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Komplet Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam komplet tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, en shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya ya shiga da bakarant ta Masallaci voksenaftenundervisning. jafar komplet tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline

En shekara fra 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci til Madinah, en inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara fra 1993. sheikh jafar komplet tafseer offline

Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, whato digiri na digirgir (Phd), en Jami'ar Usman og Fodiyo dake Sokoto. tafsir af sheikh jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa en hårdhændet Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Center). Sheikh jafar tafsir 2006
Opdateret
14. aug. 2025

Datasikkerhed

For at du kan beskytte dine data, er det vigtigt at sætte sig ind i, hvordan udviklere indsamler og deler disse data. Databeskyttelses- og sikkerhedsprocedurer kan variere afhængigt af din brug, din region og din alder. Udvikleren har leveret disse oplysninger og kan løbende opdatere dem.
Denne app deler muligvis disse datatyper med tredjeparter
Appoplysninger og -ydeevne og Enheds-id eller andre id'er
Denne app indsamler muligvis disse datatyper
Appoplysninger og -ydeevne
Data krypteres under overførsel
Data kan ikke slettes

Bedømmelser og anmeldelser

4,7
1,11 t anmeldelser