Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

4.7
1.12K na review
100K+
Mga Download
Rating ng content
Lahat
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan
Screenshot na larawan

Tungkol sa app na ito

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Kumpletuhin ang Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano :

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam at garin Daura, isang shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Mga Klase sa Pang-adulto sa Gabi. jafar kumpletong tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, at inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline

Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman at Fodiyo dake Sokoto. tafsir ni sheikh jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Center). sheikh jafar tafsir 2006
Na-update noong
Okt 17, 2025

Kaligtasan ng data

Nagsisimula ang kaligtasan sa pag-unawa kung paano kinokolekta at ibinabahagi ng mga developer ang iyong data. Posibleng mag-iba ang mga kagawian sa privacy at seguridad ng data batay sa iyong paggamit, rehiyon, at edad. Ang developer ang nagbigay ng impormasyong ito at posibleng i-update niya ito sa paglipas ng panahon.
Posibleng ibahagi ng app na ito ang mga ganitong uri ng data sa mga third party
Impormasyon at performance ng app at Device o iba pang ID
Posibleng kolektahin ng app na ito ang mga ganitong uri ng data
Impormasyon at performance ng app
Ine-encrypt ang data habang inililipat
Hindi puwedeng i-delete ang data

Mga rating at review

4.7
1.11K review