Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

4,7
1,12 ພັນ ຄຳຕິຊົມ
100 ພັນ+
ດາວໂຫຼດ
ປະເພດເນື້ອຫາ
ທຸກຄົນ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ
ຮູບໜ້າຈໍ

ກ່ຽວກັບແອັບນີ້

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. ສໍາເລັດ Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin' yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam ສໍາເລັດ tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, ສູນວັດທະນະທໍາອີຢິບ), sannan kuma ya many shiga makabaaryi. ta Masallaci ຫ້ອງຮຽນຕອນແລງຜູ້ໃຫຍ່. jafar ສໍາເລັດ tafsir ອອຟໄລ

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi Damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar ສໍາເລັດ quran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar ສໍາເລັດ tafseer offline

Sannan Sheikh Ja'afar ya sami Damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, ຊູດານ. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir ໂດຍ sheikh jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai Girma. sheikh jafar tafsir ອອບໄລນ໌

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (ສູນເອກະສານອິດສະລາມ Sheikh Ja'afar). Sheikh jafar tafsir 2006
ອັບເດດແລ້ວເມື່ອ
14 ສ.ຫ. 2025

ຄວາມປອດໄພຂອງຂໍ້ມູນ

ຄວາມປອດໄພເລີ່ມດ້ວຍການເຂົ້າໃຈວ່ານັກພັດທະນາເກັບກຳ ແລະ ແບ່ງປັນຂໍ້ມູນຂອງທ່ານແນວໃດ. ວິທີປະຕິບັດກ່ຽວກັບຄວາມເປັນສ່ວນຕົວ ແລະ ຄວາມປອດໄພຂອງຂໍ້ມູນອາດຈະແຕກຕ່າງກັນອີງຕາມການນຳໃຊ້, ພາກພື້ນ ແລະ ອາຍຸຂອງທ່ານ. ນັກພັດທະນາໃຫ້ຂໍ້ມູນນີ້ ແລະ ອາດຈະອັບເດດມັນເມື່ອເວລາຜ່ານໄປ.
ແອັບນີ້ອາດຈະແບ່ງປັນປະເພດຂໍ້ມູນເຫຼົ່ານີ້ກັບພາກສ່ວນທີສາມ
ຂໍ້ມູນແອັບ ແລະ ປະສິດທິພາບ ແລະ ID ອຸປະກອນ ຫຼື ID ອື່ນໆ
ແອັບນີ້ອາດຈະເກັບກຳປະເພດຂໍ້ມູນເຫຼົ່ານີ້
ຂໍ້ມູນແອັບ ແລະ ປະສິດທິພາບ
ລະບົບຈະເຂົ້າລະຫັດຂໍ້ມູນໃນຂະນະສົ່ງ
ລຶບຂໍ້ມູນບໍ່ໄດ້

ການຈັດອັນດັບ ແລະ ຄຳຕິຊົມ

4,7
1,11 ພັນ ຄຳຕິຊົມ

ຝ່າຍຊ່ວຍເຫຼືອຂອງແອັບ

ເບີໂທລະສັບ
+201270431625
ກ່ຽວກັບນັກພັດທະນາແອັບ
ABDULKARIM NASIR
NASIR.ABDULKARIM1@GMAIL.COM
SABONGARI, MIGA, JIGAWA STATE MIGA 720105 Jigawa Nigeria
undefined

ເພີ່ມເຕີມແຍກຕາມ KareemTKB

ແອັບທີ່ຄ້າຍກັນ