* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi - bir Hada wannan Tətbiq ne, dominant dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da su kaskashen waje daban-daban bir dukkan fadin duniyar.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya divarafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Haus bir dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa bir cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
Güncəlləmə vaxtı
18 noy 2022