Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari a wannan zamani.
Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikin wannan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar budurwa ba zasu taimakeşi matuka wajen yin nasara.
Saboda haka ga wasu daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa:
1. Yadda ake soyayya
2. Yadda ake gane soyayya
3. Soyayyar qaskiya
4. Kalaman masoya
5. burge budurwa
Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.
Güncəlləmə vaxtı
29 iyl 2023