Асаламу алайкум ва рахматулахі ва баракаату,
Cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam
Wannan manhajja ce dom kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani (1372 - 1448). Май фасарар ззяе шэйхам Джафарам Махмудам Адамам. Buluugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar. Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce - хукунсэн шарыят Wato Ахадзід аль-Акам
Wannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar na bukatar a kunna data dominat tayi aiki.
Domin samun wadansu littafan (sauti) Камарсу:
Siffatus salatin Nabiyyi mp3 by sheikh jafar
Умдатул ахкам
kitab tauhid
Арбауна хадысе
Эр-Рыяд saliheen da dai sauransu
Duba cikin play store.
Idan akwai wani littafi ko wata lacca ta sheikh jafar da kuke bukatar ku gani cikin wannan gida to zaku iya aikomin da sako na kai tsaye ta yin amfani da email din developer ko kuma ku rubuta агляд na na wannan manhajja.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Bulugul Maram Sheikh Jaafar Mahmud to kada a manta a yada ta zuwa ga sauran yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp, Facebook, email da sauraran kafofin sadarwa. Алах я карба мана бакі дая аамін.
Kada a manta ayi rating din wannan Bulugh al-Maram min Adillat al-Ahkam tauraro biyar cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da app din fili sannan yanuwa zasu ganshi ba tare da sun wahala sosai ba.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah. Ку хута Лафія.