Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Хочаце ўжываць mai suna Гузірын Алкіяма-шэйх Джафар на куншэ да ва'азін Марыгай Шэйх Джафар Махмуд Адам Ванда ке Магана Акан Гузірын Алкіяма да кума аламомін Ташын Алкіяма.
Ku sauko da wanna app din don don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus track (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi play.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana mana kwarin gwiwa. Nagode