Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.
Приложение cikin wannan na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar ka на Калон Анаби yanayin salar.
Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.
A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Аллах (s.a.w) вземе.
Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja shine Шейх Джаафар Махмуд Адам. Аллах ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.
Аллах ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.
Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi рейтинг dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi споделяне da sauran yanuwa musulmai Hausa.
Bissalam wassalamu alaikum. Ку хута лафия.
Актуализирано на
19.01.2024 г.