Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,
Cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam
Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani (1372 - 1448). Mai fassarar блести шейх Джафар Махмуд Адам. Buluugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar. Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce - hukuncen Shariah wato Ahadith al-Ahkam
Wannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar bukatar a kunna data dominy tayi aiki.
Domin samun wadansu littafan (sauti) kamarsu:
Siffatus salatin Nabiyyi mp3 от шейх Джафар
Umdatul ahkam
китаб таухид
арбауна хадис
Рияд салихен да дай саурансу
Duba cikin play store.
Idan akwai wani littafi ko wata lacca ta sheikh jafar da kuke bukatar ku gani cikin wannan gida to zaku iya aikomin da sako na kai tsaye ta yin amfani da email din developer ko kuma ku rubuta a review na na wannan manhajja.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Bulugul Maram Sheikh Jaafar Mahmud to kada a manta a yada ta zuwa ga sauran yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp, Facebook, имейл да sauraran kafofin sadarwa. Аллах я карба мана баки деня аамен.
Kada a manta ayi рейтинг din wannan Bulugh al-Maram min Adillat al-Ahkam tauraro biyar cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da app din fili sannan yanuwa zasu ganshi ba tare da sun wahala sosai ba.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah. Ку хута Лафия.
Актуализирано на
18.01.2024 г.