Kula Da Miji

Obsahuje reklamy
10 tis.+
Stahování
Hodnocení obsahu
Všichni (E)
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky

Informace o aplikaci

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Alláh ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.


Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.
- Ki bashi abinci a baki
- Ki bashi ruwa ya sha
- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi
- Ki kai masa ruwan wanka
- Ki kuma cuda masa bayansa
- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai
- Ki kwantar masa da hankali
- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki
- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe
- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi
- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa
- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu cikakken bayani sauke wantn app sannan kayi rate nasa
Mungode.
'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.
Allah yasa mu dace, ameen!!
Datum aktualizace
12. 8. 2023

Zabezpečení údajů

Bezpečnost začíná pochopením toho, jak vývojáři shromažďují a sdílejí vaše data. Postupy ochrany soukromí a zabezpečení dat se mohou lišit podle způsobu používání, oblasti a věku. Tyto informace poskytl vývojář a může je průběžně aktualizovat.
S třetími stranami nejsou sdílena žádná data
Další informace o tom, jak vývojáři deklarují sdílení
Aplikace neshromažďuje žádná data
Další informace o tom, jak vývojáři deklarují shromažďování
Data jsou šifrována během přenosu
Data smazat nelze