Kk Online Institute: Kirkiri wantn manhaja ne domin koyar da ilimin kimiyya da fasaha wanda ya shafi bangarori guda uku, bangaren Computer, bangaren wayar Android, bangaren wayar IPhone, da kuma shafukan yanar gizo (sites), da shafi many wasu bangarinya da fasaha (IT) duk a cikin zdrsnit Hausa
Kk Online Institute tana dauke da sashin darussan certifikát (certifikační kurzy) wadanda mutum zai iya yi domin kwarewa akai, sannan kuma bayan ya gama a bashi shaidar kammalawa.
Wannan manhaja za aci gaba da bunkasa ta ta hanyoyi daban daban domin saukakewa yan uwa samun ilimin kimiyya da fasaha cikin sauki.
Kk Online institut
Daga
Kk Techtube
Datum aktualizace
4. 10. 2022