Sautul Hikma Radio wani reshe není na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake.
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
• Wa'azozi daban-daban
• Karatun kur'ani mai girma
• Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi
• Tarihin malumai da magabata
• Tafsirin ramadán
da sauransu.
Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini.
Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!
© Sautul Hikma Nigérie | 2022 Všechna práva vyhrazena.
Datum aktualizace
11. 1. 2023