Manhajar littafin koyon ibada wanda aka yiwa suna da kawa idi cikin sautin muryar malam.
Es gibt eine tolle App:
1. Farillan Sallah
2. Sunnonin Sallah
3. Mustahabban Sallah
4. Farillan Alwala
5. Sunonnonin alwala
6. yadda ake wankan janaba
7. yadda ake sallar kabli da baadi
8. Yadda Ake Karatun Tahiya.
Aktualisiert am
30.12.2023