Kula Da Miji

Enthält Werbung
10 000+
Downloads
Altersfreigabe
Jedes Alter
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

Über diese App

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki Shine reichlich yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.


Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.
- Ki bashi abinci a baki
- Ki bashi ruwa ya sha
- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi
- Ki kai masa ruwan wanka
- Ki kuma cuda masa bayansa
- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai
- Ki kwantar masa da hankali
- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki
- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe
- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi
- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa
- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin Samu Cikakken Bayani Sauke Wannan App Sannan Kayi Rate NASA
Mungode.
„Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.“
Allah yasa mu dace, ameen!!
Aktualisiert am
12.08.2023

Datensicherheit

Was die Sicherheit angeht, solltest du nachvollziehen, wie Entwickler deine Daten erheben und weitergeben. Die Datenschutz- und Sicherheitspraktiken können je nach Verwendung, Region und Alter des Nutzers variieren. Diese Informationen wurden vom Entwickler zur Verfügung gestellt und können jederzeit von ihm geändert werden.
Keine Daten werden mit Drittunternehmen oder -organisationen geteilt
Daten werden bei der Übertragung verschlüsselt
Daten können nicht gelöscht werden