Tatsuniyoyin Hausa

Enthält Werbung
10 000+
Downloads
Altersfreigabe
Jedes Alter
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

Über diese App

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga und gama cin abincin dare.

 Wuraren da ake yin tatsuniya sonne kasu kamar haka,
1.Dandali
2. Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4. Dakin Kwanan Samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma und kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

Misalin Tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

Wann möchten Sie App zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.

Mungode !!
Aktualisiert am
11.08.2023

Datensicherheit

Was die Sicherheit angeht, solltest du nachvollziehen, wie Entwickler deine Daten erheben und weitergeben. Die Datenschutz- und Sicherheitspraktiken können je nach Verwendung, Region und Alter des Nutzers variieren. Diese Informationen wurden vom Entwickler zur Verfügung gestellt und können jederzeit von ihm geändert werden.
Keine Daten werden mit Drittunternehmen oder -organisationen geteilt
Daten werden bei der Übertragung verschlüsselt
Daten können nicht gelöscht werden