Assalamu Alaikum 'Yan Uwa Musulmi,
Wannan εφαρμογή mai suna "Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Abdallah Usman G / Kaya, Kano Νιγηρία.
Εφαρμογή din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Εφαρμογή din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. Sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya μέρος και app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "κριτική" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Ενημερώθηκε στις
8 Φεβ 2024