Wakokin Shata Mp3

Περιέχει διαφημίσεις
5,0
336 κριτικές
100 χιλ.+
Λήψεις
Αξιολόγηση περιεχομένου
Κατάλληλο για 10+
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης

Περιγραφή εφαρμογής

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Δρ Mamman Shata. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "κριτική" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB ένα κατάστημα sai kuyi αναζήτηση don ganin kundin.


Wanene Mamman Shata;
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba and shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. Γιαναδά Ντα Αμπίν Μαμάκι Κοβάρα Ντα Γκασκάι Γιάκαι Γουάκα Ντουκ Λουκασίν Ντα γνωστός και Μπάδα Γιάι Χακάν Μπαταρέντα Ιντιάνα Βάδα.

Μια ταμπάι Marigayi Δρ. Mamman Shata cewar an ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce “A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni„

Κο Γουάν νταλίλι, ο Δρ Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar «Dalili λάμπει kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, στο ma ένα samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi „

Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata

«Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, λάμψη ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„

Ντα γνωστός ταμπάι Δρ. Cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al'ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Για να Shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin λάμψη cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Center a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sports yi wa Mutane Waka, to amma a wani lokaci will yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba. To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce “To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce”
Ενημερώθηκε στις
8 Φεβ 2024

Ασφάλεια δεδομένων

Η ασφάλειά σας ξεκινά από την κατανόηση του τρόπου με τον οποίο οι προγραμματιστές συλλέγουν και κοινοποιούν τα δεδομένα σας. Οι πρακτικές απορρήτου και ασφάλειας δεδομένων μπορεί να διαφέρουν ανάλογα με τη χρήση, την περιοχή και την ηλικία σας. Αυτές οι πληροφορίες παρέχονται από τον προγραμματιστή και ενδέχεται να ενημερωθούν με την πάροδο του χρόνου.
Δεν κοινοποιούνται δεδομένα σε τρίτα μέρη
Μάθετε περισσότερα σχετικά με τον τρόπο δήλωσης κοινοποίησης από τους προγραμματιστές
Δεν συλλέχθηκαν δεδομένα
Μάθετε περισσότερα σχετικά με τον τρόπο δήλωσης συλλογής από τους προγραμματιστές
Τα δεδομένα κρυπτογραφούνται κατά τη μεταφορά
Δεν είναι δυνατή η διαγραφή δεδομένων

Βαθμολογίες και αξιολογήσεις

5,0
332 αξιολογήσεις

Τι νέο υπάρχει

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer