HANYOYIN WARAKA

Contiene anuncios
5 K+
Descargas
Calificación del contenido
Apto para todo público
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla
Imagen de la captura de pantalla

Acerca de esta app

Wannan littafin/aplicación Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su da yadda za a magance waɗannan Cututtuka ta hanyar amfani da ayoyin Alkur 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda también conocido como daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata.

Na yi tunanin rubuta wantan littafin tara da haɗa wantan aplicación ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar mu musamman al'ummar Musulmi masu amfani da endurecer Hausa suna da buƙatuwa su san menene Sihiri?, maita, hassada da illolin da suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma endurecer larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da alias rubuta su da endurecer Hausa wantan ya sanya na ɗauki abin rubutu da faɗa cikin bincike domin bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin/aplicación ta tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma addu'o'in nema biyan buƙata da fita daga ƙunci. A cikin wantan binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 años) muna bada maganin gargajiya (Medicina islámica) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da muke amfani da su wa jama'a kuma suke samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan haka wantan manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Actualización
29 may 2024

Seguridad de los datos

El primer paso de la seguridad es comprender cómo los desarrolladores recopilan y comparten tus datos. Las prácticas de privacidad y seguridad de datos pueden variar en función del uso de la app, la región y la edad. El desarrollador proporcionó esta información y podría actualizarla con el tiempo.
No se comparten datos con terceros
Más información sobre cómo los desarrolladores declaran el uso compartido
No se recopilan datos
Más información sobre cómo los desarrolladores declaran la recopilación
Los datos están encriptados en tránsito
No se pueden borrar los datos

Novedades

Completely offline
Completely free
Low ads
Low weight
Easy to use