* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da aminkin Ala bere tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.
* Bayan Godiya ga Ala. munyi wannan Aplikazioa ne na Sunayen Allah kyawawa 99 domin Al-ummar Musulmi dake fadin duniyarnan baki daya ... duk da was malamai sukance akwai dai-daikunda basu inganta ba, ammadai mun kawosu gabadayansu, sai daga baya zamu bayyana wadanda basu inganta ba insha ba . Muna fatar Allah Ubangaiji ya datar ladar dake cikin wannan aikin na Alkhairi duniya da lahira. Amin
Azken eguneratzea
2024(e)ko urt. 4(a)