Wakokin Shata Mp3

Iragarkiak ditu
5,0
336 iritzi
100.000+
deskarga
Edukiaren sailkapena
10 urtetik gorakoentzat
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia
Pantaila-argazkia

Aplikazio honi buruz

Wannan Manhaja ta Kunshi sortu zen Mamman Shata doktorea. Wannan aplikazio anyi shi ne don dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "berrikusi" sannana kuyi "rating" din aplikazioa din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Aplikazioak gailuan jarri eta negozio dendak ez genituen aplikazioetan ilmintarwa egin behar, hau da, denda ZaidHBB denda bat saihestu nahi duzu.


Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya birushi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

An Tambayi Marigayi Mamman Shata doktorea ina-soma da, jada saihestu kada baki ya ce "A Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni"

Ko Mamua Shata doktorea da Mamma Shata, eta horrek argi utzi du Rayuwarsa, "da Dalas shi kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, in ma an samu kudi sai dai makada da maroka bere arabera. Sai Daga Baya Bayan na mai da waka sana da na far amsar kudi „

Shin waya sawa Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata doktorea

"Wanda ya mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, distira duzu samin suna Shata Mijin mai daki, inoiz ez dakizu kaka ta, ez da haifi wanda ya haife ni"

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba ba amsa kamar haka "To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Shim Marigayi Mamman Shata doktorea bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa Irin Wannan Waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin distira cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Center a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce "To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira eguzkia san abinda na ce"
Azken eguneratzea
2024(e)ko ots. 8(a)

Datuen babesa

Seguru egoteko, funtsezkoa da jakitea garatzaileek nola biltzen eta partekatzen dituzten zuri buruzko datuak. Baliteke datuen pribatutasunaren eta segurtasunaren inguruko jardunbideak aplikazioaren erabileraren, lurraldearen eta adinaren araberakoak izatea. Informazio hori garatzaileak eman du, eta baliteke aurrerago eguneratzea.
Ez da daturik partekatzen hirugarrenekin
Lortu informazio gehiago garatzaileek partekatutako datuak aitortzeko duten moduari buruz
Ez da daturik biltzen
Lortu informazio gehiago garatzaileek bildutako datuak aitortzeko duten moduari buruz
Datuak bidaltze-prozesuan enkriptatzen dira
Datuak ezin dira ezabatu

Balorazioak eta iritziak

5,0
332 iritzi

Berrikuntzak

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer