* دا سانان اللّه مای یاوان رحامه می یوآن جینکای ، دوکان خدایا تا تاببه گا الله. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah، Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.
* Littafin Hausa Hisnul مسلم ، Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne شیخ سعید بن علی بن وهف القحطانی. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya، shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata ada kuke Bukatar ku karanta ... a duk inda kuke، Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. الله muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. امین
تاریخ بهروزرسانی
۱۴ دی ۱۴۰۲
کتابها و منابع
ایمنی داده
arrow_forward
ایمنی با درک اینکه توسعهدهندگان چگونه دادههای شما را جمعآوری و همرسانی میکنند شروع میشود. شیوههای حفظ امنیت و حریم خصوصی دادهها ممکن است براساس استفاده، منطقه، و سن شما متفاوت باشد. توسعهدهنده این اطلاعات را ارائه کرده است و ممکن است آن را درطول زمان بهروزرسانی کند.
هیچ دادهای با اشخاص ثالث همرسانی نمیشود
درباره نحوه اعلام همرسانی دادهها توسط توسعهدهندگان بیشتر بدانید
هیچ دادهای جمعآوری نمیشود
درباره نحوه اعلام جمعآوری دادهها توسط توسعهدهندگان بیشتر بدانید