Wakokin Shata Mp3

Sisältää mainoksia
5,0
336 arvostelua
100 t.+
Lataukset
Sisällön ikärajoitus
Kaikki (yli 10-vuotiaat)
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus

Tietoa sovelluksesta

Wannan Manhaja ta Kunshi perustettiin tohtorin tohtoriksi tohtori Mamman Shataksi. Wannan-sovellus on mitä tahansa shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya

Idan kunji dadin wannan -sovellus din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin -sovellukset, joissa soittoäänet eivät olleet saunoja, olivat sovellukset, jotka ilmestyivät näytölle, kun taas ZaidHBB on myymälä, joka etsii don ganin kundin.


Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ei wanda har duniya ta nade ba za'ake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda polkupyörä har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan a tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

Tambayi Marigayi tohtori Mamman Shata cea aa soma waka sai ya kada baki ya ce “A nan Musawa in the aka haife ni nan na soma waka kuma duk in na na yawo to da wakata suka ganni”

Ko miettii tohtori Mamman Shata ja soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar “Dalili paistaa kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, dominoi kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, in ma samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi „

Shin waya sawa tohtori Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata

"Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, loista ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni"

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “Wannan wani abune mawuya ci wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunne shi shatan bai ganeba „

Bisa al'ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansan kirari a cikinta wadda eli fi sani da suna Bakandamiya. Shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa guiwa ba wajen yi wa kansalainen irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Kanada Center on lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fash bakin wakoki haka yake sai ya ce “To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce”
Päivitetty
8.2.2024

Dataturvallisuus

Turvallisuus alkaa siitä, että ymmärrät, miten kehittäjät keräävät ja jakavat dataasi. Datan yksityisyys- ja tietoturvatoimet saattavat vaihdella käytön, alueen ja iän mukaan. Kehittäjä on antanut nämä tiedot ja saattaa päivittää niitä myöhemmin.
Dataa ei jaettu kolmansille osapuolille
Lue, miten kehittäjät ilmoittavat jakamisesta
Dataa ei ole kerätty
Lue, miten kehittäjät ilmoittavat keräämisestä
Data salataan siirron ajaksi
Dataa ei voi poistaa

Arviot ja arvostelut

5,0
332 arvostelua

Uutta

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer