Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu silid haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro silid Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari silid Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da gusto shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.
Mungode !!
Na-update noong
Ago 11, 2023