Je veux Manhaja ya kawo muku manya manyan jaridun Hausa da muke dasu a kasar Hausa. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta. Wannan manhaja ta kera sa'a wajen bada labarai nan take, da zarar abubuwa sun faru ba tare da bata lokachi ba. ku sauko da ita ssnnan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, za kuma ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar inganta ta. Jaridun soleil hada da :
>Leadership Haoussa
>Premium Times Hausa
>BBC Haoussa
>Aminiya
>DW Haoussa
>RFI Haoussa
>Liberté Radio Kano
>Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo
> Muryar Amurka
> Hausa nigérian quotidien
...Dama Sauransu
Manhajar kyauta ce mukayi ta domin ku, sannan Idan kuna da wata shwara ko suka sai ku tuntube mu ta email da muka gabatar a can kasa. Zaku iya sauko da wasu applications din namu masu nishadantarwa, fadakarwa har ma da wa;azantar wa ta hanyar yin search da ZaidHBB a nan store.
Kada ku manta kuyi note wannan manhaja tare da rubuta critique idan kunji dadin wannan app din.
********CLAUSE DE NON-RESPONSABILITÉ*********
Cette application utilise les flux RSS fournis par les médias respectifs pour vous montrer les actualités au fur et à mesure de leur diffusion. Nous ne sommes responsables d'aucune actualité et le contenu reste la propriété des médias respectifs. Merci.
Date de mise à jour
29 janv. 2024