HANYOYIN WARAKA

Contient des annonces
5 k+
Téléchargements
Classification du contenu
Tout public
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran
Capture d'écran

À propos de l'application

Wannan littafin/application Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su da yadda za a magance waɗannan Cututtuka ta hanyar amfani da ayoyin Alkur 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda alias daɗe ana amfani de su shekaru dubbai de suka gabata.

Na yi tunanin rubuta wannan littafin tare da haɗa wannan application ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar mu musamman al'ummar Musulmi masu amfani da durcir Hausa suna da buƙatuwa su san menene Sihiri ?, maita, hassada da illolin da suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma durcir larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da aka rubuta su da durcir Hausa wannan ya sanya na ɗauki abin rubutu da faɗa cikin bincike domination bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin/application ta tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma addu'o'in nema biyan buƙata da fita daga ƙunci. A cikin wannan binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 ans) muna bada maganin gargajiya (médecine islamique) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da muke amfani da su wa jama'a kuma suke samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan haka wannan manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Date de mise à jour
29 mai 2024

Sécurité des données

La sécurité, c'est d'abord comprendre comment les développeurs collectent et partagent vos données. Les pratiques concernant leur confidentialité et leur protection peuvent varier selon votre utilisation, votre région et votre âge. Le développeur a fourni ces informations et peut les modifier ultérieurement.
Aucune donnée partagée avec des tiers
En savoir plus sur la manière dont les développeurs déclarent le partage
Aucune donnée collectée
En savoir plus sur la manière dont les développeurs déclarent la collecte
Les données sont chiffrées lors de leur transfert
Impossible de supprimer les données

Nouveautés

Completely offline
Completely free
Low ads
Low weight
Easy to use