Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Sadrži oglase
50 tis.+
Preuzimanja
Ocjena sadržaja
Svi
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona

O ovoj aplikaciji

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar ka na Kallon Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja shine Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi dijeljenje da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bisalam wassalamu alejkum. Ku huta lafija.
Ažurirano
19. sij 2024.

Sigurnost podataka

Sigurnost počinje razumijevanjem načina na koji razvojni programeri prikupljaju i dijele vaše podatke. Prakse privatnosti i sigurnosti podataka mogu se razlikovati ovisno o vašoj upotrebi, regiji i dobi. Te informacije pružio je razvojni programer koji ih tijekom vremena može ažurirati.
Ova aplikacija može dijeliti ove vrste podataka s trećim stranama
Lokacija, Financijski podaci i još ovoliko drugih: 3
Ova aplikacija može prikupljati ove vrste podataka
Lokacija, Osobni podaci i još ovoliko drugih: 3
Podaci se šifriraju tijekom prijenosa
Podaci se ne mogu izbrisati