Wanna Manhaja ya kawo muku manya manyan jaridun Hausa da muke dasu a kasar Hausa. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta. Wannan manhaja ta kera sa'a wajen bada labarai nan take, da zarar abubuwa sun faru ba tare da bata lokachi ba. ku sauko da ita ssnnan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, za kuma ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar inganta ta. Jaridun sun hada da:
> Vodstvo Hausa
>Premium Times Hausa
> BBC Hausa
>Aminija
>DW Hausa
>RFI Hausa
>Freedom Radio Kano
>Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo
>Muryar Amurka
>Dnevni nigerijski hausa
...Dama sauransu
Manhajar kyauta ce mukayi ta domin ku, sannan Idan kuna da wata shwara ko suka sai ku tuntube mu ta email da muka gabatar a can kasa. Zaku iya sauko da wasu aplikacije din namu masu nishadantarwa, fadakarwa har ma da wa;azantar wa ta hanyar yin search da ZaidHBB a nan store.
Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app din.
********ODRICANJE*********
Ova aplikacija koristi RSS izvore koje pružaju odgovarajuće medijske kuće kako bi vam prikazala vijesti čim izbiju. Ne snosimo odgovornost za bilo kakve vijesti i sadržaj ostaje autorsko pravo dotičnih medijskih kuća. Hvala vam.