Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure. Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa. Տաբբաս, յորդա գինշիկի ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.
Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Դա վաննան yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Իդան կունա շաֆի դայա; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.
Վերջին թարմացումը՝
11 օգս, 2023 թ.