Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan Mata, Matan Annabi, Wasika zuwa ga mawadata da ma wasu.
Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin kyauta.
Idan kunji dadin wannan aplikasi din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.