Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari a wannan zamani.
Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikin wannan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar budurwa ba zasu taimakeshi matuka wajen yin nasara.
Það er hægt að nota það sem þú vilt að þú getir notað:
1. Yadda ake soyayya
2. Yadda ake gane soyayya
3. Soyayyar gaskiya
4. Kalaman masoya
5. burge budurwa
Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.