HANYOYIN WARAKA

Contiene annunci
5000+
Download
Classificazione dei contenuti
Per tutti
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot

Informazioni su questa app

Wannan littafin/applicazione Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su da yadda za a magance waɗannan Cututtuka ta hanyar amfani da ayoyin Alkur 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda aka daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata.

Na yi tunanin rubuta vuoin littafin tare da haɗa vuoin applicazione ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar mu musamman al'ummar Musulmi masu amfani da harden Hausa suna da buƙatuwa su san menene Sihiri?, maita, hassada da illolin da suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma harden larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da aka rubuta su da harden Hausa voglian ya sanya na ɗauki abin rubutu da faɗa cikin bincike domin bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin/application ta tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma addu'o'in nema biyan buƙata da fita daga ƙunci. A cikin Wantan Binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 anni) muna bada maganin gargajiya (medicina islamica) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da muke amfani da su wa jama'a kuma suke samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan haka vuoin manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Ultimo aggiornamento
29 mag 2024

Sicurezza dei dati

Alla base della sicurezza c'è la comprensione di come gli sviluppatori raccolgono e condividono i tuoi dati. Le misure di protezione della privacy e della sicurezza dei dati potrebbero variare in base all'utilizzo, all'regione e all'età. Lo sviluppatore ha fornito queste informazioni e potrebbe aggiornarle nel tempo.
Nessun dato condiviso con terze parti
Scopri di più sulla modalità di condivisione dei dati dichiarata dagli sviluppatori
Nessun dato raccolto
Scopri di più sulla modalità di raccolta dei dati dichiarata dagli sviluppatori
I dati vengono criptati in transito
I dati non possono essere eliminati

Novità

Completely offline
Completely free
Low ads
Low weight
Easy to use