Quran with 7 Translation

Contiene annunci
100+
Download
Classificazione dei contenuti
Per tutti
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot
Immagine screenshot

Informazioni su questa app

Yayin Karanta Al-Kur'ani Mai Girma



Corano na da sunaye kamar
haka;

1. Alfurqan
2. Attanzeel
3. Azzikir
4. Alkitab
5. Sempre
6. Ahsanul Hadith
7. Assiradul Mustaqim
8. Al'urwatul Wuthqa
9. Arruuhu
10. Alqaulu

Yawan suna na nuna darajar abu.

Corano an saukar da shi cikin
shekaru 23

Corano e fara saukar da shi
a daren Lailatul ƙadar, a
Karshen Ramadan bayan
Manzon Allah (saw) ya kai
shekaru 40 a shekara ta 610
mld.

Marubuta Corano cikin
Il sole del Sahara hada da;

1. Abubakar RA
2. Umar RA
3. Usman RA
4. Aliyu RA
5. Ubayyu bn Ka'ab RA
6. Zaidu bn Thabit RA
7. Zubair bn Awwam RA
8. Mu'awiyya RA

Sura data fi tsawo a
Corano ita ce Suratu Baqara.

Ayoyin ta 286

Aya mafi tsawo a Qur'ani ita
ce aya da tayi magana akan
bashi, aya ta 282 a Baqara,
Kalmomin ta 128.

Corano na da surori 114.

Corano na da ayoyi 6236.

Corano na da kalmomi
77.439.

Corano na da harrufa
323.015.

Corano na da Juzi'i 30.

Corano na da Hizbi 60.

Corano na da rubu'i 240.

Corano na da ushuri 480.

Surorin Mecca 85.

Surorin Medina 29.
Ultimo aggiornamento
19 ago 2022

Sicurezza dei dati

Gli sviluppatori possono mostrare qui informazioni relative al modo in cui la loro app raccoglie e utilizza i tuoi dati. Scopri di più sulla sicurezza dei dati
Nessuna informazione disponibile