HANYOYIN WARAKA

5 tūkst.+
Atsisiuntimai
Turinio įvertinimas
Visiems
Ekrano kopijos vaizdas
Ekrano kopijos vaizdas
Ekrano kopijos vaizdas
Ekrano kopijos vaizdas
Ekrano kopijos vaizdas
Ekrano kopijos vaizdas

Apie šią programą

Wannan littafin / aplikacija Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su da yadda zannan dannyaru ttufani ha da yadda zannan dannyar tatufa ɗa 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda aka daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata.

Na yi tunanin rubuta wannan littafin tare da haɗa wannan application ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar mu musamman al'ummar Musulmi amfani da harden Hausa masu suna da buƙatuwa su san meneta sihiriwa? suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma harshen larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da akannanu sahaunyaus su rubuce-rubuce da harsuna ɗa cikin bincike domin bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin / aplikacija tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma nemata biday'in fita daga ƙunci. A cikin wannan binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 m.) muna bada maganin gargajiya (islamo medicina) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da muke suuka waamke jamafama da muke samun waraka išnin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan haka wannan manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Atnaujinta
2024-05-29

Duomenų sauga

Norint užtikrinti saugą pirmiausia reikia suprasti, kaip kūrėjai renka ir bendrina jūsų duomenis. Duomenų privatumo ir saugos praktika gali skirtis, atsižvelgiant į jūsų naudojimą, regioną ir amžių. Kūrėjas pateikė šią informaciją ir gali atnaujinti per laiką.
Jokie duomenys nėra bendrinami su trečiosiomis šalimis
Sužinokite daugiau, kaip kūrėjai apibrėžia bendrinimą
Nerenkami jokie duomenys
Sužinokite daugiau, kaip kūrėjai apibrėžia rinkimą
Perduodami duomenys šifruojami
Duomenų ištrinti nepavyko

Kas naujo

Completely offline
Completely free
Low ads
Low weight
Easy to use