Tarihin annabawa 25

Inneholder annonser
10k+
Nedlastinger
Egnethet
Alle
Skjermdump
Skjermdump
Skjermdump
Skjermdump
Skjermdump
Skjermdump
Skjermdump
Skjermdump

Om denne appen

Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta . Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ayyub, da Isah sauransu Isa. Ved Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Salmer) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (Evangeliet).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, til Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe.
Oppdatert
1. mars 2024

Datasikkerhet

Sikkerhet starter med en forståelse av hvordan utviklere samler inn og deler dataene dine. Fremgangsmåtene for personvern og datasikkerhet kan variere basert på bruk, region og alder. Utvikleren har oppgitt denne informasjonen og kan oppdatere den over tid.
Ingen data deles med tredjeparter
Finn ut mer om hvordan utviklere deklarerer deling
Denne appen kan samle inn disse datatypene
Enhets-ID-er eller andre ID-er
Dataene krypteres ved overføring
Dataene kan ikke slettes