Musulmai sunyarda da cewa, Annabi na farko kuma Shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta. Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani sayai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elizeusz) da yahudanci, (Job) świeć Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalmy) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (Ewangelia).[1]
Wanda ya banbanta a dodatek musulunci Shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, wanda musulmai sukayarda da Shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Koran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sunyarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, do Annabi Muhammad połysk manzo kuma annabin karshe.
Ostatnia aktualizacja
1 mar 2024