Kk Online Institute: An kirkiri wannan manhaja ne domin koyar da ilimin kimiyya da fasaha wanda ya shafi bangarori guda uku, bangaren Computer, bangaren wayar Android, bangaren wayar IPhone, da kuma shafukan yanar gizo (sites), da kuma wasu bangarorin manya na kimiyya da fasaha (IT) duk a cikin harden Hausa
Kk Online Institute tana dauke da shin darussan certificado (cursos certificados) wadanda mutum zai iya yi domin kwarewa akai, sannan kuma bayan ya gama a bashi shaidar kammalawa.
Wannan manhaja za aci gaba da bunkasa ta ta hanyoyi daban daban domin saukakewa yan uwa samun ilimin kimiyya da fasaha cikin sauki.
Instituto Online Kk
Daga
Kk Techtube
Atualizado em
4 de out. de 2022