HANYOYIN WARAKA

Contém anúncios
5 mil+
Transferências
Classificação de conteúdo
Todos
Imagem de captura de ecrã
Imagem de captura de ecrã
Imagem de captura de ecrã
Imagem de captura de ecrã
Imagem de captura de ecrã
Imagem de captura de ecrã

Acerca desta app

Wannan littafin / aplicação Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita, hassada da sauran cututtukan da al'umma ke fama da su da yadda za a magance waɗannan Cututtuka ta hanyar amfani da ayoyin Alkur 'ani mai girma, addu'o'i da kuma magungunan gargajiya wanda, também conhecido como daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata.

Na yi tunanin rubuta quero littafin tare da haɗawann aplicação ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al'ummar mu musamman al'ummar Musulmi masu amfani da severo Hausa suna da buƙatuwa su san menene Sihiri?, maita, hassada da illolin da suke yi wa jama'a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma severo larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da aka rubuta su da severo Hausawanan ya sanya na ɗauki abin rubutu da faɗa cikin bincike domin bada tawa guduwar abin da ya sauƙa.
Wannan littafin / aplicação ta tattaro ayoyi Alkur'ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma addu'o'in nema biyan buƙata da fita daga ƙunci. A cikinwann binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20 anos) muna bada maganin gargajiya (Medicina Islâmica) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da muke amfani da su wa jama'a kuma suke samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata'ala. Dan hakawanan manhajar zata taimakawa jama'a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum.
Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
Atualizada a
29/05/2024

Segurança dos dados

A segurança começa com a compreensão da forma como os programadores recolhem e partilham os seus dados. As práticas de privacidade e segurança dos dados podem variar consoante a sua utilização, região e idade. O programador forneceu estas informações e pode atualizá-las ao longo do tempo.
Nenhum dado é partilhado com terceiros
Saiba mais sobre como os programadores declaram a partilha
Não são recolhidos dados
Saiba mais sobre como os programadores declaram a recolha
Os dados são encriptados em trânsito
Não é possível eliminar os dados

Novidades

Completely offline
Completely free
Low ads
Low weight
Easy to use