Assalamu alaikum wa rahmatullah,
Wannan application ne domin kawo muku Karatun littafin Riyadus Saliheen na Imam Abu Zakariyya Yahya Bin. Sharaf An-Nawawi. Mai fassara shine Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.
Kada a manta rating din wannan manhajja ta Riyadus salihin na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.
--------------------------------------------
Pajiștile celor drepți, denumită și Grădinile celor drepți (arabă: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin sau Riyadh as-Saaliheen), este o compilație de versuri din Coran completate de narațiuni de hadith scrise de Al-Nawawi din Damasc (1233–1277).
Ultima actualizare
19 ian. 2024