Wannan Manhaja tana kunshe da hukunce hukuncen da za'ayiwa wanda suke bola ko Kuma bata sallah.
Duk wani mai Wasa da sallah na akwai wani hukunci da Allah ya tanadar Masa a tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.
* Hukuncin Wasa Da Sallah
* Hukunčín Mai Baťa Sallah
* Hukunčín Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba
* Hukunčín Wanda baya Sallah Akan lokaci