Wakokin Shata Mp3

Vsebuje oglase
5,0
336 mnenj
100 tis.+
Prenosi
Kategorija vsebine
Primerno za 10 let in več
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona

O tej aplikaciji

Mamman Shata, Wannan Manhaja in Kunshi je bil dagi cikin fitattun wakon. Wannan prijava anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sonce:

* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafija Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya

Idan kunji dadin wannan prijava din ko ku manta ku rubuta "pregled" sannana kuyi "ocena" din prijava din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu a birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya a sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

Tambaj Marigayi dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce "A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda je yawo to da wakata suka ganni„

Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar “Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, prevladujoča kuwa na dan in bana kabar ko anini, v ma samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga bayan bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi „

Mamman Shata želi shitati Shata

"Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, sij si samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda y haife ni„

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi bir shi duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al'ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Da bi šima Marigayi dr. Mamman Shata bai dal kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin sijaj cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga škoda ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya si ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Center Center a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, da bi amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu bakin wakoki haka yake sai ya ce "To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira son san abinda na ce„
Posodobljeno dne
8. feb. 2024

Varnost podatkov

Razumevanje, kako razvijalci zbirajo in razkrivajo vaše podatke, je prvi korak do varnosti. Varovanje podatkov in zagotavljanje varnosti podatkov se morda razlikujeta glede na vašo uporabo, območje in starost. Razvijalec je zagotovil te podatke in jih bo sčasoma morda posodobil.
Podatki se ne razkrivajo drugim ponudnikom
Preberite več o tem, kako razvijalci najavijo deljenje.
Zbranih ni bilo nič podatkov.
Preberite več o tem, kako razvijalci najavijo zbiranje.
Podatki so šifrirani med prenosom
Podatkov ni mogoče izbrisati

Ocene in mnenja

5,0
332 mnenj

Kaj je novega

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer